logo
hausa
Labaranmu Na Yau, 30 ga watan Afrilun 2025
04:31
Labaranmu Na Yau, 30 ga watan Afrilun 2025
Nijeriya ta naɗa sabon kwamandan da zai jagoranci yaƙin da take yi da ‘yan ta’adda a arewa maso gabashin ƙasar sannan za a ji cewa babban taron ƙasa a Mali ya ba da shawara shugaban mulkin sojin ƙasar Assimi Goita ya yi wa'adin shekaru biyar

 

Al'ummar duniya sun koka kan kotun ICJ yayin da Isra'ila ke fuskantar tuhuma kan haddasa yunwa ga Falasdinawa

 Trump ya cika kwanaki 100 a kan mulki, ya yi alƙawarin zuba jari kan tsaro

 Kasashen BRICS sun haɗa kai don adawa da manufofin harajin Trump

Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us