Ƙalubalen sauya sheƙar mambobin jam’iyyun adawan Nijeriya zuwa jam’iyyar APC mai mulkiƘalubalen sauya sheƙar mambobin jam’iyyun adawan Nijeriya zuwa jam’iyyar APC mai mulki
Wasu masana da 'yan siyasar Nijeriya suna kallon yawaitar sauya sheƙa zuwa jam’iyya mai mulki a matsayin abu mai barazanar mayar da ƙasar mai jam'iyya ɗaya. Ko wannan zai iya zama cikas ga tsarin dimokuraɗiyyar ƙasar?Wasu masana da 'yan siyasar Nijeriya suna kallon yawaitar sauya sheƙa zuwa jam’iyya mai mulki a matsayin abu mai barazanar mayar da ƙasar mai jam'iyya ɗaya. Ko wannan zai iya zama cikas ga tsarin dimokuraɗiyyar ƙasar?