tare da abubuwan da suka afku da ba za a manta da ba a kan gangaren Dutsen Erciyes.

19:57
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a ErciyesA Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes
A cikin wannan kashin, za mu yi tafiya zuwa duniyar ban sha'awa na wasan zamiya kan dusar kankara; mu gano komai daga tarihinsa zuwa bayanai ga masu farawa, daga zabin kayan wasan zuwa hatsurran wasanA cikin wannan kashin, za mu yi tafiya zuwa duniyar ban sha'awa na wasan zamiya kan dusar kankara; mu gano komai daga tarihinsa zuwa bayanai ga masu farawa, daga zabin kayan wasan zuwa hatsurran wasan