Manyan kamfanonin fasaha kamar Google, da Amazon, da kuma Microsoft sun kasance a kan gaba wajen amfani da makamashi masu tarin yawa. A yanzu kuma AI ce ta maye gurbin amfani da mafi yawan makamashin. Yayin da amfanin fasahar AI da injuna ke dada yaɗuwa a duniya, karuwar bukatar makamashi na dada yawa.

07:09
Makamashin Nukiliya: Sabuwar hanyar kirkire-kirkire na zamani ga manyan kamfanonin fasahaMakamashin Nukiliya: Sabuwar hanyar kirkire-kirkire na zamani ga manyan kamfanonin fasaha
Kirkirarriyar basira ta AI tana samar da sabbin hanyoyin kirkire-kirkire na zamani — kuma daga ciki akwai manyan kalubale.Kirkirarriyar basira ta AI tana samar da sabbin hanyoyin kirkire-kirkire na zamani — kuma daga ciki akwai manyan kalubale.