logo
hausa
Shin kun taɓa jin labarin tarkacen abubuwan da ke yawo a sararin samaniya da ake kira space junk?
08:14
Shin kun taɓa jin labarin tarkacen abubuwan da ke yawo a sararin samaniya da ake kira space junk?
Tarkacen da ke yawo a sararin samaniya abubuwa ne da ɗan’adam ya samar da su waɗanda ba su da sauran amfani, da suke watangaririya a sararin

Za su iya kasancewa manya-manya kamar girman matattun tauraron ɗan’adam ko kuma ƙanana kamar tarkacen da ke samuwa a lokacin da ake harbar da jiragen sama jannati. NASA ta yi hasashen cewa akwai fiye da ton 9,300 na tarkace da ke yawo a sararin samaniya suna zagaye duniyar Earth. Yawan wannan ya kai nauyin aƙalla giwaye 1,500 ko kuma nauyin motoci 12,500!


Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us