Gwamnan jihar Yamai na kasar Nijar, Brigediya Janar Abdou Assoumane Harouna ya baiwa gidajen mai kwana 30 da su sanya kyamarori a gidajen mansu ko kuma a rufe su. An fitar da wannan umarni ne a ranar 28 ga watan Afrilun nan da nufin dakile safarar mai da ke da alaka da kungiyoyin ta’addanci.

03:44
Labaranmu Na Yau, 29 ga watan Afrilun 2025Labaranmu Na Yau, 29 ga watan Afrilun 2025
Kotun soji a Nijeriya ta yanke wa wani soja hukuncin kisa ta hanyar rataya
sannan za a ji cewa, Gwamnan birnin Yamai a Nijar ya ba da wa'adin kwana 30 ga masu gidajen mai su sanya kyamarori ko a rufe suKotun soji a Nijeriya ta yanke wa wani soja hukuncin kisa ta hanyar rataya
sannan za a ji cewa, Gwamnan birnin Yamai a Nijar ya ba da wa'adin kwana 30 ga masu gidajen mai su sanya kyamarori ko a rufe su