Tarihin ganyen Matcha ya samo asali ne daga daular Tang na kasar China, tun daga karnin shekaru na 618 zuwa 907 AD. Sai dai a kasar Japan ne matcha ya sauya zuwa wani shayi na al'ada.

08:06
Ƙoren ganyen shayin 'Matcha' wanda ake ɗaukaka shi a al’adun JapanƘoren ganyen shayin 'Matcha' wanda ake ɗaukaka shi a al’adun Japan
Hodar koren ganyen shayin wanda ake ɗaukaka shi a al’adun Japan,ya rikiɗe zuwa wani abu da ke ƙara lafiya da kuma alatu,sannan wani sabon abu ne da ake ribibi a kafofin soshiyal midiya.Hodar koren ganyen shayin wanda ake ɗaukaka shi a al’adun Japan,ya rikiɗe zuwa wani abu da ke ƙara lafiya da kuma alatu,sannan wani sabon abu ne da ake ribibi a kafofin soshiyal midiya.