logo
hausa
Labaranmu Na Yau, 25 ga watan Afrilun 2025
03:15
Labaranmu Na Yau, 25 ga watan Afrilun 2025
Ma’aikatan hukumar hasashen yanayi ta Nijeriya (NiMET) sun janye yajin aikinsu, sannan za a ji cewa, Shugaban kamfanin Dangote, Aliko Dangote ya karɓi muƙamin da Bankin Duniya ya ba shi.
  • Ma’aikatan hukumar hasashen yanayi ta Nijeriya (NiMET) sun janye yajin aikinsu

  • Shugaban kamfanin Dangote, Aliko Dangote ya karbi muƙamin da Bankin Duniya ya ba shi.

  • Shugaban Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ya bukaci Rasha da Ukraine su cim ma yarjejeniyar tsagaita wuta.

  • Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi Allah wadai da harin harin da aka kai Kashmir wanda ya kashe farar hula 26

  • Shugaban Ukraine ya zargi Rasha da amfani da makami mai linzami ƙirar Koriya ta Arewa wurin kai hari birnin Ƙiev.

Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us