Labaranmu Na Yau, 2 ga watan Mayiun 2025Labaranmu Na Yau, 2 ga watan Mayiun 2025
Hukumar SEC a Nijeriya ta gano wani dandalin zamba na saka hannun jari mai suna Tofro sannan za a ji cewa Saudiyya za ta ci tarar $26,661 kan duk wanda ya karya dokar bizar aikin hajjiHukumar SEC a Nijeriya ta gano wani dandalin zamba na saka hannun jari mai suna Tofro sannan za a ji cewa Saudiyya za ta ci tarar $26,661 kan duk wanda ya karya dokar bizar aikin hajji
MDD ta yi kira ga Isra'ila da ta dage takunkumin kai agajin jin-kai da ta ƙaƙabawa Gaza
Amurka ta bukaci Indiya da ta kauce barkewar rikici bayan harin Kashmir
Ƙirkirrariyar basira ta AI ita ce mabudin sabuwar duniya a cewa shugaban shirin TEKNOFEST na Turkiyya