Labaranmu Na Yau, 16 ga Mayun 2025Labaranmu Na Yau, 16 ga Mayun 2025
Gwamnan Dosso a Nijar ya hana zirga-zirgar babura a wasu kananan hukumomi jihar
sannan za a ji cewa an kashe shanu fiye da 100 da wasu makiyaya a wani sabon hari a jihar Filato ta NijeriyaGwamnan Dosso a Nijar ya hana zirga-zirgar babura a wasu kananan hukumomi jihar
sannan za a ji cewa an kashe shanu fiye da 100 da wasu makiyaya a wani sabon hari a jihar Filato ta Nijeriya
· Gwamnan Dosso a Nijar ya hana zirga-zirgar babura a wasu kananan hukumomi jihar
· An kashe shanu fiye da 100 da wasu makiyaya a wani sabon hari a jihar Filato ta Nijeriya
· Adadin wadanda suka mutu a sabbin hare-haren Isra'ila a Gaza ya karu zuwa 136
· UAE za ta saka jarin tiriliyan $1.4 a Amurka a cikin shekaru 10 masu zuwa
· Amurka: Zaman lafiyar Syria 'zai kasance daya daga cikin mafi girman ci gaba a yankin