logo
hausa
Dalilan da suka sa ƙasashen da suka fi noman koko a duniya ke samun riba dan ƙaɗan
08:27
Dalilan da suka sa ƙasashen da suka fi noman koko a duniya ke samun riba dan ƙaɗan
Koko wani muhimmin sinadarin ɗanɗano ne a cikin kayan ƙwalama na duniya wato caƙuleti. Muna jin daɗinsa ba tare da tunanin a ina ake samun shi ba.

Sai dai a duk gutsuri ɗaya, muna ɗanɗana labarin wahala ce da rashin adalci ne.  A cikin wannan shirin, za mu duba dalilin da ya sa ƙasashen da suka fi noma koko a duniya suke samu riba dan ƙaɗan. 


Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us