Opinion
‘Nuna ƙyamar Musulmai gaskiya ne - wani nau’i ne na nuna wariya’
A yayin da aka ja labulen Taron Diflomasiyya na Antalya karo na hudu, kwararru sun yi gargadin cewa karuwar Nuna Kyama fa Musulmai - nau’in nuna wariya na cikin gida - na kawo babbar barazana ba dimokuradiyya, zamantakewa da hakkokin dan adam.A yayin da aka ja labulen Taron Diflomasiyya na Antalya karo na hudu, kwararru sun yi gargadin cewa karuwar Nuna Kyama fa Musulmai - nau’in nuna wariya na cikin gida - na kawo babbar barazana ba dimokuradiyya, zamantakewa da hakkokin dan adam.