Dogwayen Maƙaloli
Abın da ya kamata su sanı game da yankın Tafkin Chadi
“Tafkin Chadi” suna ne da ake yawan ambata, amma ba lallai mun san yaya yake ba. Tafkin Chadi ruwa ne, tsibiri ne, ƙasa ce, ko yanki?“Tafkin Chadi” suna ne da ake yawan ambata, amma ba lallai mun san yaya yake ba. Tafkin Chadi ruwa ne, tsibiri ne, ƙasa ce, ko yanki?