KARIN HASKE
Warwara


Abın da ya kamata su sanı game da yankın Tafkin ChadiAbın da ya kamata su sanı game da yankın Tafkin Chadi“Tafkin Chadi” suna ne da ake yawan ambata, amma ba lallai mun san yaya yake ba. Tafkin Chadi ruwa ne, tsibiri ne, ƙasa ce, ko yanki?“Tafkin Chadi” suna ne da ake yawan ambata, amma ba lallai mun san yaya yake ba. Tafkin Chadi ruwa ne, tsibiri ne, ƙasa ce, ko yanki?
Bayan Fage


Yadda aka kama fiye da mutum 300 da ake zargi da zamba ta intanet a ƙasashen AfirkaYadda aka kama fiye da mutum 300 da ake zargi da zamba ta intanet a ƙasashen AfirkaHukumar ‘Yan Sanda Ta Ƙasa da Ƙasa, Interpol ce ta sanar da hakan a cikin sabon rahoton da ta fitar ranar Litinin, inda ta ce an yi kamen ne a wani ɓangare na samamen Operation Red Card da ta yi daga watan Nuwamban 2024 zuwa Fabrairun 2025.Hukumar ‘Yan Sanda Ta Ƙasa da Ƙasa, Interpol ce ta sanar da hakan a cikin sabon rahoton da ta fitar ranar Litinin, inda ta ce an yi kamen ne a wani ɓangare na samamen Operation Red Card da ta yi daga watan Nuwamban 2024 zuwa Fabrairun 2025.
Marubutanmu


Abel Kai: Wani mai in'ina dan Kenya da ke sana'ar tallan kayan ƙawaAbel Kai: Wani mai in'ina dan Kenya da ke sana'ar tallan kayan ƙawaWani ɗan Kenya mai sana'ar tallata kayan ƙawa mai suna Abel Kai yana amfani da 'in'inar da yake da ita don faɗakarwa kan rungumar masu larurar in'ina, tare da kalubale da munanan tunani kan masu lulurar furuci.Wani ɗan Kenya mai sana'ar tallata kayan ƙawa mai suna Abel Kai yana amfani da 'in'inar da yake da ita don faɗakarwa kan rungumar masu larurar in'ina, tare da kalubale da munanan tunani kan masu lulurar furuci.